ha_tq/gen/45/09.md

4 lines
127 B
Markdown

# Yaya ne Yosef ya shirya zai kulla da iyalinsa?
Yosef ya ce wa iyalinsa su zo su zauna a ƙasar Goshen inda zai tanada masu.