ha_tq/gen/41/39.md

4 lines
148 B
Markdown

# Wane sashin iko ne Fir'auna ya ba wa Yosef?
Fir'auna ya ba wa Yosef iko bisa gidansa da kuma dukka ƙasar Masar kuma shi ne na biyu ga Fir'auna.