ha_tq/gen/38/11.md

4 lines
121 B
Markdown

# Menene alkawarin da Yahuda yayi wa Tama?
Yahuda yayi wa Tama alkawarin ɗansa na uku a matsayin miji idan yaya girma.