ha_tq/gen/36/31.md

4 lines
159 B
Markdown

# Menene mutanen Edom suke da shi kafin Isra'ila ta ɗauke su?
Mutanen Edom suna da sarakunan da suka yi mulki kafin wani sarki ya yi mulki a bisa Isra'ilawa