ha_tq/gen/36/06.md

272 B
Raw Permalink Blame History

Don menene Isuwa ya tafi daga ɗan'uwansa Yakubu?

Isuwa yayi haka saboda mallakarsu ta yi yawan da ba za su iya zama tare ba. Ƙasar da su ka zauna ba za ta iya ɗaukar su ba saboda yawan dabbobinsu.

Ina ne Isuwa ya zauna?

Isuwa ya zauna a ƙasar tudu ta Seyir.