ha_tq/gen/25/24.md

289 B
Raw Permalink Blame History

Wanene aka haifa a farko, kuma ya yi kama da menene?

An haife Isuwa a farko, kuma ya fito da gargasa a ko'ina kamar tufafin gashi.

Wanene aka haifa na biyu, kuma menene yake yi sa'adda aka haife shi?

An haife Yakubu na biyu kuma ya fito hannuwansa na riƙe da diddigen Isuwa.