ha_tq/gal/06/11.md

166 B

Menene muradin waɗanda suke so su tilasta masubi su yi kaciya?

Waɗanda suke so su tilasta masubi su yi kaciya ba su so a tsananta masu saboda gicciyen Almasihu.