ha_tq/gal/06/03.md

153 B

Ya ne mutum zai iya samun wani abu a kansa don ya yi takama da aikinsa?

Mutum na iya sami abin da zai yi takama, ba sai ya kwatanta kansa da wani ba.