401 B
401 B
Menene waɗanda suke da ruhaniya za su yi idan an kama mutum da laifi?
Waɗanda suke da ruhaniya sai su dawo da mutumin a hanya cikin ruhun tawali'u.
A kan wane haɗari ne masu ruhaniya za su lura?
Waɗanda su na da ruhaniya su lura da kansu don kada su ma su fada a cikin gwaji.
Ta yaya ne masubi su ke cika dokar Almasihu?
Masubi su na cikin dokar Almasihu ta wurin ɗaukan damuwar juna.