ha_tq/gal/05/22.md

271 B

Menene 'ya'yan Ruhun?

'Ya'yan Ruhu ita ce ƙauna, farinciki, salama, hakuri, kirki, nagarta, bangaskiya, tawali'u, da kamun kai.

Waɗanda suke na Almasihu Yesu sun yi menene da jiki da sha'awowinsa?

Waɗanda suke na Almasihu Yesu sun giciye jikin da sha'awowinsa.