ha_tq/gal/05/19.md

359 B

Menene misalai uku na ayyukan jiki?

Misalai uku na ayyukan jiki su ne , al'amuran lalata, rashin tsarki, sha'awoyi, 20bautar gumaka, sihiri, yawan fada, jayayya, kishi, zafin fushi, gasa, tsattsaguwa, hamayya, 21hassada, buguwa, buguwa da tarzoma.

Menene masu 'yin ayyukan jiki za su rasa?

Waɗanda suke yin ayyukan jiki ba za su gaji mulkin Allah ba.