ha_tq/gal/05/05.md

194 B

Bisa ga hamayya da yin kaciya da marasa kaciya, menene abin da shi ne kaɗai ke nufin kowane abu a Almasihu Yesu?

A Almasihu, aikin bangaskiya ne kaɗai ta wurin ƙauna na nufin ko wane abu.