ha_tq/gal/04/21.md

269 B

A karkashin menene mallaman karyan na kokarin sa Galatiyawan?

Mallaman karyan na kokarin mayar da Galatiyawan zuwa karkashin shari'an.

Daga wa ne irin mata biyu ne Ibrahim ya same 'ya'ya?

Ibrahim na da 'ya'ya biyu, ɗaya daga baiwar kuma ɗaya 'yantaciyar mata.