ha_tq/gal/04/08.md

446 B

Kafin mu san Allah, ga wanene muke bauta?

Kafin mu san Allah, mu bayi ne ga ruhohin dake iko da duniya, wanda ba alloli ba ne ko kadan.

Bulus ya damu cewa Galatiyawan su na komawa zuwa me?

Bulus ya damu cewa Galatiyawan su na komawa kuma wa ruhohi masu iko na duniya.

Sa'ad da ya gan su Galatiyawan su na juya baya, me ne Bulus ya ji masu tsoro?

Bulus na tsoron cewa Galatiyawan za su zama bayi kuma, da kuma wai ya yi wahala a banza.