ha_tq/gal/03/23.md

136 B

Ta yaya ne aka yantad da mu daga ɗaurin doka?

An yantad da mu daga ɗaurin kurkukun doka ta wurin bangaskiya a cikin Almasihu Yesu.