ha_tq/gal/03/17.md

162 B

ko zuwan dokan Yahudawa, shekaru 430 bayan Ibrahim ya kawar da alkawarin da Allah ya yi wa Ibrahim?

A'a, dokan bai kawar da alkawarin da aka yi wa Ibrahim ba.