367 B
367 B
Ta yaya ne aka ɗauke Ibrahim mai adalci a gaban Allah?
Ibrahim ya ba da gaskiya ga Allah, kuma an lisafta mashi wannan a matsayin adalci.
Su wanene 'ya'yan Ibrahim?
Wadanda suka ba da gaskiya ga Allah, su ne 'ya'yan Ibrahim.
Nassi ya hangi gaba cewa al'ummai za su barata a wane hanya?
Nassi ya hangi gaba cewa ta wurin bangaskiya, Al'ummai za su barata.