ha_tq/gal/02/11.md

146 B

Wane kuskure ne Bitrus ya yi a loƙacin da ya zo Antakiya?

Bitrus ya dena cin abinci da al'ummen domin ya ji tsoron mutanen da suka yi kaciya.