ha_tq/gal/02/09.md

165 B

Ta yaya ne shugabanin Urushalima suka nuna yardansu ga bisharar Bulus?

Shugabanin Urushalima sun ba Bulus da Barnaba hannun dama na zumunci don su nuna yardansu.