ha_tq/gal/02/06.md

242 B

Ko shugabanin ikilisiya a Urushalima sun canza sakon Bulus?

A'a, basu kara komai a sakon Bulus ba.

Ga wanene da farko aka aike Bitrus ya yi shalar bisharan?

Da farko, an aika Bitrus ya yi shelar bishara ga waɗanda suka yi kaciya don.