ha_tq/gal/02/03.md

188 B

Menene ba a so Titus, Baheline ya yi?

Ba a so Titus ya yi kaciya.

Menene maƙaryatan 'yan'uwa suke so suyi?

Maƙaryatan 'Yan'uwan suna so su maishe Bulus da abokansa ɓayi ga doka.