ha_tq/gal/01/15.md

277 B

Don menene Allah ya zaɓe Bulus ya zama manzon sa?

Ya gamshe Allah ya zaɓe Bulus daga cikin mahai'fiyarsa don ya zama manzo.

Akan wane dalili ne Allah ya zaɓe Bulus ya zama manzonsa?

Allah ya zaɓi Bulus ya zama manzonsa saboda ya yi shelar Almasihu a cikin al'ummai.