Menene Bulus ya ce zai faru da duka wanda ya yi shelar wata bishara daban da bisharar Almasihu?
Bulus ya ce a la'anta duka wanda ya yi shelar wata bishara daban.
Amincewar wanene bayin Allah dole su nema farko?
Ɗole bayin Allah su fara neman amincewar Allah.