Sun so karin lokaci domin akwai mutane da yawa , kuma lokacin ruwan sama ne. Ba su da karfin tsayawa a waje. Sun yi baban laifi a wannan zancen.