ha_tq/ezr/10/07.md

271 B

Me ya faru da duk wanda bai dawo a kwana uku bisa ga umurni daga ma'aikacin hukuma da datawa?

duk wanda bai dawo bayan kwana uku ba bisa ga umurni daga ma'aikacin hukuma da datawa ya rasa mallakansa kuma za a ware shi daga baban taron mutanen da suka dawo daga bauta.