ha_tq/ezr/09/08.md

250 B

Me yasa Yahweh ya mika alƙawarin aminci wa mutanen Ezra?

Yahweh ya mika alƙawarin aminci wa mutanen Ezra domin ya ba mutanen sabon karfi domin su sake ginin gidan Allah su kuma daga kangõn. Ya yi haka domin ya basu tsaro a Yahuda da Yerusalem.