Ezra ya ji kunya da kaskanci ya daga fuskarsa ya dubi Yahweh, domin zuniban mutanensa ya karu akansu, kuma laifinsu ya yi girma zuwa sama.