ha_tq/ezr/09/01.md

212 B

Ta wane yanya ne mutanen Isra'ila ba su ware kansu daga mutanen sauran kasashe ba?

Mutanen Isra'ila ba su ware kansu daga mutanen sauran kasashe ba, domin sun ɗauki wasu daga cikin 'yan matansu da samarinsu.