ha_tq/ezr/07/25.md

255 B

Ta yaya Ezra zai horas da wanda bai yi biyaya ga dokan Allah ko dokan sarki ba?

Ezra zai iya horas da duk wanda bai yi cikakiyar biyaya ga dokan Allah ko dokan sarki ba ta wurin kashe su, koran su daga kasa, kame malakarsu, ko kuma a jefasu a kurkuku.