Lalai su yi duk abinda ya zo daga dokan Allah na sama da dukufa wa gidansa saboda kada fushinsa ya sauko akan Atazazas da masarautan dan sa.