ha_tq/ezr/07/14.md

299 B

Me ya sa sarki da mashawartansa bakwai sun aike Isra'ilawa so koma Isra'ila?

Sarki da mashawartansa bakwai sun aike su su yi bincike game da Yahuda da Yerusalem bisa ga dokokin Allah da ya gane, su kuma kawo azurfa da zinariya da sun bayar a yalwace wa Allah na Isra'ila zuwa Yerusalem, gidansa.