Kowa daga Isra'ila da ke harabar mulkin Atazazas, tare da Firistoci da Labiyawansu, da yake da niyar tafiyar Yerusalem, zaya iya tafiya tare da Ezra.