Yahudawa a cikin dadi sun yi shagalin bikin gurasa marar gami, domin Yahweh ya kawo masu dadi ya kuma juya zuciyan sarkin Asiriya ya karfafa hanun su a cikin aikin gidansa.