ha_tq/ezr/06/19.md

157 B

Ma wanene Firistoci da Labiyawa suka yanka hadayan keterewa?

Firist da Labiyawa sun yanka hadayan ƙeterewan wa dukan wadanda suke bauta har da su kansu.