ha_tq/ezr/06/13.md

151 B

Yaya Haggai da Zakariya suka umurce dattawan Yahudawan su yi gini?

Haggai da Zakariya sun umurce dattawan Yahudawan su yi gini ta wurin yin anabci.