ha_tq/ezr/06/08.md

249 B

Me yasa Sairus yana so ya ba wa Yahudawan duk abin suke bukata domin ginin gidan Allah?

Sairus yana so ya ba wa Yahudawa duk abin da suke bukata domin ginin gidan Allah saboda su kawo bayarwasu ga Allah na sama su kuma yi masa adu'a da yayan sa.