ha_tq/ezr/06/03.md

388 B

Wanene aka ce ya biya kudin gidan hadaya da aka ambata a umurnin sarki Dariyos?

Kudin ginin gidan hadaya zai fito daga gidan sarki.

Bisa ga umurnin sarki Sairus menene za a mai da shi a gidan Allah?

Bisa ga umurnin sarki Sairus kayakin zinariya da azurfa na gidan Allah da Nebuchadnezza ya kawo daga haikali na Yerusalem zuwa haikali na Babila a mer da su gidan Allah a Yerusalem.