Sun roka cewan sarki ya yibincike a gidan ajiya a Babila ko akwai hukunci daga sarki Sairus a rubuce game da ginin gidan Allah a Yerusalem.