ha_tq/ezr/05/08.md

176 B

Yaya ne Tattenai, Shethar Bozenai, da sauran maikatan hukuma suka kwatanta aikin gidan Allahn?

Sun rubuta cewan an yi aikin da kiau kuma yana cigaba sosai a hanun Yahudawa.