ha_tq/ezr/03/12.md

212 B

Yayane waɗanda sun ga gidan farin sun yi da aka sa harsashen a idon su?

Wadanda sun ga gidan farin sun yi kuka da karfi da aka sa harsashen a idon su. Ama dayawa sun yi murna da farin ciki da murya mai dadi.