Dukan jama'a suka yi kuka da baban muryar farin chiki cikin yabon Yahweh domin an sa harsashen ginin haikalin.