ha_tq/ezr/03/03.md

168 B

Sau nawa ne Yeshuwa da yanuwansa Firistoci da Zerubbabel da Yanuwansa suke mika hadaya ta ƙonawa ma Yahweh?

Suka mika hadaya ta ƙonawa ma Yahweh da rana da yamma.