ha_tq/ezr/03/01.md

235 B

Me ya sa Yeshuwa ɗan Yozadak da yan'uwansa firistoci, da Zerubbabel ɗan Sheltiyyel da yan'uwansa suka tashi suka gina bagadin Allahn Isra'ila?

Sun tashi sun gina bagadi domin ƙonenen hadaya kamar yadda aka umurta a dokokin Musa.