338 B
338 B
Me ya sa wadansu zuriyar Firistocin basu sami salalansu a rejistan ba?
Zuriyan Firistocin ba su sami salanansu a rejistan ba tun da yake sun kazantad da Firitancin su.
A wane lokacine zuriyar Firist za su ci daga hadaya mai sarkin?
Zuriyar Firist za su iya ci daga hadaya mai sarkin bayan wani Firist mai Urim da Tummin ya amince.