ha_tq/ezr/01/03.md

177 B

Wa zai tanada wa waɗanda suka ragu a ƙasar tare da azurfa da zinariya?

Mutanen kowane mulki inda waɗanda suka ragu a ƙasar ke zama, za su tanada masu azurfa da zinariya.