ha_tq/ezk/48/17.md

151 B

Me za a yi da sauran baikon ƙasar mai tsarki?

Sauran baikon ƙasar mai tsarki za a yi amfani da ita domin noma abinci don masu aiki acikin birnin.