ha_tq/ezk/48/01.md

377 B

Wane kabila ne za a ba ƙasar da ke ta iyakar arewa na ƙasar Isra'ila?

Kabilan Dan ne za a ba ƙasar da take iyakar arewa na ƙasar Isra'ila.

Wane kabila ne zasu yi iyaka ta kudu da kabilar Dan?

Kabilan Asha zasu yi iyaka da Dan ta iyakar kudu.

Wane kabila ne zasu yi iyaka da ta kudu da kabilar Asha?

Kabilar Naftali zasu yi iyaka da Asha ta iyakar ƙasar a kudu.