ha_tq/ezk/46/16.md

262 B

Bisa ga maganar Yahweh wanene zai gaji kayan shugaba?

Gadon shugaba zai zama na 'ya'yan sa maza.

Don me Yahweh yace kada shugaba ya karɓi gădon mutane daga gare su?

Dole ne kada a karɓe gadon mutane a gare su domin kada su warwatsu su bar kaddarar su.