Yahweh yace za a bayar da ɗan rago marar cikas mai shekara ɗaya a matsayin haɗayar ƙonawa kowace safiya.