ha_tq/ezk/46/11.md

143 B

Me shugaba zai yi a lokin bukin bayan a bada baikon yaddar rai?

Za a buɗe mashi ƙofar gabas don baikon, bayan ya fita sai a kulle ƙofar.